وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ لَعَلَّهُمۡ يَهۡتَدُونَ ٤٩
Walaqad ātaynā mūsal-kitāba la'allahum yahtadūn
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Mũsã littãfi tsammaninsu1 zã su shiryu.
Bayanan ƙasa
1 Banĩ Isrã'ĩla na yanzu idan sun tuna cewa Alƙur'ãni bã shĩ ne farkon littafin sama ba, an bai wa Mũsã wani littafi, su kuma sunã alfahari da shi.