ٱلَّذِينَ يَرِثُونَ ٱلۡفِرۡدَوۡسَ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ١١
Alladhīna yarithūnal-firdawsa hum fīhā khālidūn
Waɗanda suke gãdõn (Aljannar) Firdausi,1 su a cikinta madawwama ne.
Bayanan ƙasa
1 Asalin firdausi fadama mai ruwa da itãce da ni'ima. Aljannar firdausi ita ce mafi ɗaukakar Aljanna.