Surat Al-Kahf, aya ta 70

18:70

قَالَ فَإِنِ ٱتَّبَعۡتَنِي فَلَا تَسۡـَٔلۡنِي عَن شَيۡءٍ حَتَّىٰٓ أُحۡدِثَ لَكَ مِنۡهُ ذِكۡرٗا ٧٠

Qāla fa init-taba'tanī falā tas'alnī 'an shay'in hattā uhditha laka minhu dhikrā

Ya ce: "To idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato1 daga gare shi."

Bayanan ƙasa

1 Watau sai na gaya maka hukuncinsa da kaina, kuma na ambace shi da kaina.