Surat Al-Kahf, aya ta 11

18:11

فَضَرَبۡنَا عَلَىٰٓ ءَاذَانِهِمۡ فِي ٱلۡكَهۡفِ سِنِينَ عَدَدٗا ١١

Fadarabnā 'alā ādhānihim fil-kahfi sinīna 'adadā

Sai Muka yi dũka a kan kunnunwansu,1 a cikin kõgon, shẽkaru mãsu yawa.

Bayanan ƙasa

1 Dũka a cikin kunnuwa, shĩ ne sanya musu barci.