إِنَّ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ لَأٓيَٰتٖ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ ٣
Inna fis-samāwāti wal-ardi la'āyātil lil-mu'minīn
Lalle ne a cikin sammai da ƙasa akwai ãyõyi1 ga mãsu ĩmãni.
Bayanan ƙasa
1 Ãya, ita ce alãma mai jan hankalin mutum zuwa ga shiriya. Jam'inta, shi ne ãyõyi.