۞ وَلَقَدۡ كَرَّمۡنَا بَنِيٓ ءَادَمَ وَحَمَلۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِ وَرَزَقۡنَٰهُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ وَفَضَّلۡنَٰهُمۡ عَلَىٰ كَثِيرٖ مِّمَّنۡ خَلَقۡنَا تَفۡضِيلٗا ٧٠
Walaqad karramnā banī ādama wahamalnāhum fil-barri wal-bahri warazaqnāhum minat-tayyibāti wafaddalnāhum 'alā kathīrim mimman khalaqnā tafdīlā
Kuma lalle ne Mun girmama 'yan Adam1, kuma Muka ɗauke su a cikin ƙasa da tẽku kuma Muka azurta su daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma Muka fĩfĩta su a kan mãsu yawa daga waɗanda Muka halitta, fĩfĩtãwa.
Bayanan ƙasa
1 Muƙãrana a tsakãnin jinsin mutum da sauran halittar Allah.