Surat Al-Isra, aya ta 40

17:40

أَفَأَصۡفَىٰكُمۡ رَبُّكُم بِٱلۡبَنِينَ وَٱتَّخَذَ مِنَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ إِنَٰثًاۚ إِنَّكُمۡ لَتَقُولُونَ قَوۡلًا عَظِيمٗا ٤٠

Afa'asfākum rabbukum bil-banīna wattakhadha minal-malā'ikati ināthan innakum lataqūlūna qawlan 'azīmā

Shin fa, Ubangijinku Ya zãɓe ku da ɗiya maza ne, kuma Ya riƙi 'ya'ya mãta daga malã'iku?1 Lalle ne kũ, haƙĩƙa, kunã faɗar magana mai girma!

Bayanan ƙasa

1 Farkon muƙãrana a tsakãnin al'ãdun mushirikai da shiryarwar Alƙur'ãni dõmin gyãra tunãninsu ga karɓar ĩmãnin tauhĩdi.