مَا نُنَزِّلُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ إِلَّا بِٱلۡحَقِّ وَمَا كَانُوٓاْ إِذٗا مُّنظَرِينَ ٨
Mā nunazzilul-malā'ikata illā bil-haqqi wamā kānū idham munzarīn
Bã Mu sassaukar da malã'iku fãce da gaskiya,1 bã zã su kasance, a wannan lõkacin, waɗanda ake yi wa jinkĩri ba.
Bayanan ƙasa
1 Gaskiya a nan anã nufin azãba dõmin zuwanta tabbatacce ne. Dukan abin da yake tabbatacce shĩ ne haƙƙun, watau gaskiya.