Surat Al-Hijr, aya ta 78

15:78

وَإِن كَانَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأَيۡكَةِ لَظَٰلِمِينَ ٧٨

Wa in kāna ashābul-aykati lazālimīn

Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika1 sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci!

Bayanan ƙasa

1 Ma'abũta Al'aika, sũ ne mutãnen shu'aibu.