Surat Al-Hashr, aya ta 15

59:15

كَمَثَلِ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ قَرِيبٗاۖ ذَاقُواْ وَبَالَ أَمۡرِهِمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ١٥

Kamathalil-ladhīna min qablihim qarīban dhāqū wabāla amrihim walahum 'adhābun alīm

Kamar misãlin waɗanda1 ke a gabãninsu, bã da daɗẽwa ba, sun ɗanɗani kũɗar al'amarinsu, kuma sunã da wata azãba mai radaɗi.

Bayanan ƙasa

1 Kuraishãwa da aka kashe a Badar.