Surat Al-Hajj, aya ta 8

22:8

وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يُجَٰدِلُ فِي ٱللَّهِ بِغَيۡرِ عِلۡمٖ وَلَا هُدٗى وَلَا كِتَٰبٖ مُّنِيرٖ ٨

Waminan-nāsi man yujādilu fillāhi bighayri 'ilmin walā hudan walā kitābim munīr

Kuma daga mutãne akwai mai yin musu1 ga Allah bã da wani ilmi ba kuma bã da wata shiriya ba, kuma bã da wani littãfi mai haskakãwa ba.

Bayanan ƙasa

1 Kashi na biyu shi ne mũgun malami ko Shaiɗan mai ƙõƙarin ɓatar da mabiyansa wãwãye.