Surat Al-Ghashiyah, aya ta 5

88:5

تُسۡقَىٰ مِنۡ عَيۡنٍ ءَانِيَةٖ ٥

Tusqā min 'aynin āniyah

Ana shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa.