Surat Al-Baqarah, aya ta 207

2:207

وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَشۡرِي نَفۡسَهُ ٱبۡتِغَآءَ مَرۡضَاتِ ٱللَّهِۚ وَٱللَّهُ رَءُوفُۢ بِٱلۡعِبَادِ ٢٠٧

Waminan-nāsi man yashrī nafsahubtighā'a mardātillāhi wallāhu ra'ūfu bil-'ibād

Kuma akwai daga mutãne1 wanda yake sayar da ransa, dõmin nẽman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bãyi ne.

Bayanan ƙasa

1 Bayãnin mũmini sõsai a cikin Musulmi da halayensa, a sanshi dõmin a dõgara a kansa.