وَإِلَٰهُكُمۡ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞۖ لَّآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلرَّحۡمَٰنُ ٱلرَّحِيمُ ١٦٣
Wa ilāhukum ilāhun wāhidul lā ilāha illā huwar-rahmānur-rahīm
Kuma Ubangijinku Ubangiji1 Guda ne. Bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Mai rahama, Mai jin ƙai.
Bayanan ƙasa
1 Ubangiji Shi ne Mai rãyarwa da matarwa, Mai umurni da hani kuma Mai halattãwa da haramtãwa. Ãyar da ke bin wannan tanã nũna dalilan sãmuwarSa da kaɗaitarSa.