ٱللَّهُ يَسۡتَهۡزِئُ بِهِمۡ وَيَمُدُّهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ١٥
Allāhu yastahzi'u bihim wayamudduhum fī tughyānihim ya'mahūn
Allah Yana yin izgili1 gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.
Bayanan ƙasa
1 Allah Yanã mayar masu da sakamakon izgilinsu.