Surat Al-Balad, aya ta 6

90:6

يَقُولُ أَهۡلَكۡتُ مَالٗا لُّبَدًا ٦

Yaqūlu ahlaktu mālal lubadā

Yana cẽwa "Na1 halakarda dũkiya mai yawa,"

Bayanan ƙasa

1 Nã halaka dukiya mai yawa dõmin faɗã da addĩni.