Surat Al-A'raf, aya ta 191

7:191

أَيُشۡرِكُونَ مَا لَا يَخۡلُقُ شَيۡـٔٗا وَهُمۡ يُخۡلَقُونَ ١٩١

Ayushrikūna mā lā yakhluqu shay'an wahum yukhlaqūn

Shin, sunã shirki da abin da bã ya halittar kõme, kuma sũne ake halittãwa?