Surat Al-A'raf, aya ta 14

7:14

قَالَ أَنظِرۡنِيٓ إِلَىٰ يَوۡمِ يُبۡعَثُونَ ١٤

Qāla anzirnī ilā yawmi yub'athūn

Ya ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar1 da su."

Bayanan ƙasa

1 Yã rõƙi kada ya mutu, dõmin a Rãnar Rãyarwa bãbu sauran wata mutuwa.