قَالَ إِنَّكَ مِنَ ٱلۡمُنظَرِينَ ١٥
Qāla innaka minal-munzarīn
Ya ce: "Lalle ne, kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri."1
Bayanan ƙasa
1 wannan ya nũna cewa, kowa ya rõki Allah wani abu, to, zai bã shi gwargwadon yaddaYake so, Shi Ubangijin.