ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَمِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ يُنفِقُونَ ٣
Alladhīna yuqīmūnas-salawāta wamimmā razaqnāhum yunfiqūn
Waɗanda suke tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azũrtã su sunã ciyarwa.1
Bayanan ƙasa
1 Watau sunã yin ibãda ta jiki da ta dũkiya wãjiba da nãfila.