Surat Al-A'la, aya ta 18

87:18

إِنَّ هَٰذَا لَفِي ٱلصُّحُفِ ٱلۡأُولَىٰ ١٨

Inna hādhā lafis-suhufil-ūlā

Lalle ne, wannan1 yanã a cikin littafan farko.

Bayanan ƙasa

1 Kamanta rãyuwar ciyãwa da rãyar da ummiyyi da ilmi bãbu mantuwa, da rãyar da mãtattu cikin sa'ãda ko cikin shaƙãwa yana cikin litaffan farko.