Surat Yusuf, aya ta 89

12:89

قَالَ هَلۡ عَلِمۡتُم مَّا فَعَلۡتُم بِيُوسُفَ وَأَخِيهِ إِذۡ أَنتُمۡ جَٰهِلُونَ ٨٩

Qāla hal 'alimtum mā fa'altum biyūsufa wa akhīhi idh antum jāhilūn

Ya ce: "Shin, kan1 san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai?"

Bayanan ƙasa

1 Yũsufu ya bayyana ga 'yan'uwansa, kuma sun yãfe wa jũna laifi.