قَالُواْ تَٱللَّهِ تَفۡتَؤُاْ تَذۡكُرُ يُوسُفَ حَتَّىٰ تَكُونَ حَرَضًا أَوۡ تَكُونَ مِنَ ٱلۡهَٰلِكِينَ ٨٥
Qālū tallāhi tafta'u tadhkuru yūsufa hattā takūna haradan aw takūna minal-hālikīn
Suka ce: "Tallahi! Bã zã ka gushe ba, kanã ambaton Yũsufu,1 har ka kasance Mai rauni ƙwarai, kõ kuwa ka kasance daga mãsu halaka."
Bayanan ƙasa
1 Mai tsõhon laifi bã ya son ya ji anã ambatonsa, sabõda haka ('yan'uwan Yũsufu) suke zargin bãbansu da ambaton (tuna) Yũsufu.