Surat Yunus, aya ta 92

10:92

فَٱلۡيَوۡمَ نُنَجِّيكَ بِبَدَنِكَ لِتَكُونَ لِمَنۡ خَلۡفَكَ ءَايَةٗۚ وَإِنَّ كَثِيرٗا مِّنَ ٱلنَّاسِ عَنۡ ءَايَٰتِنَا لَغَٰفِلُونَ ٩٢

Fal-yawma nunajjīka bibadanika litakūna liman khalfaka āyatan wa inna kathīram minan-nāsi 'an āyātinā laghāfilūn

To, a yau Munã kuɓutar1 da kai game da jikinka, dõmin ka kasance ãyã ga waɗanda suke a bãyanka. Kuma lalle ne mãsu yawa daga mutãne, haƙĩƙa, gafalallu ne ga ãyõyinMu.

Bayanan ƙasa

1 Kuɓutar da jikin Fir'auna: Banda rũhinsa dõmin a tabbatar da yã mutu.