Surat Yunus, aya ta 47

10:47

وَلِكُلِّ أُمَّةٖ رَّسُولٞۖ فَإِذَا جَآءَ رَسُولُهُمۡ قُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡقِسۡطِ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ٤٧

Walikulli ummatir rasūlun fa idhā jā'a rasūluhum qudiya baynahum bil-qisti wahum lā yuzlamūn

Kuma ga kõwace al'umma akwai Manzo1. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su.

Bayanan ƙasa

1 Manzo na farko shĩ ne mai shiryar da su, Manzo na biyu shi ne Ajalinsu.