Surat Yasin, aya ta 50

36:50

فَلَا يَسۡتَطِيعُونَ تَوۡصِيَةٗ وَلَآ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِمۡ يَرۡجِعُونَ ٥٠

Falā yastatī'ūna tawsiyatan walā ilā ahlihim yarji'ūn

Bã zã su iya yin wasiyya1 ba, kuma bã zã su iya kõmãwa zuwa ga iyãlansu ba.

Bayanan ƙasa

1 Mãsu izgili ga addini idan ajali ya je musu bisa ga abke, bã zã a bã su dãmar wasiyya ba ga iyãlansu.