Wa ma khalaqtul-jinna wal-insa illa liya'budun

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

وَمَا خَلَقۡتُ ٱلۡجِنَّ وَٱلۡإِنسَ إِلَّا لِيَعۡبُدُونِ ٥٦

Wamā khalaqtul-jinna wal-insa illā liya'budūn

Kuma Ban halitta aljannu da mutãne ba sai dõmin su bauta Mini.

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Adh-Dhariyat gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Wa ma khalaqtul-jinna wal-insa illa liya'budun take a cikin Alƙur'ani?

Wa ma khalaqtul-jinna wal-insa illa liya'budun tana cikin Surat Adh-Dhariyat, 51:56.