Surat Taha, aya ta 12

20:12

إِنِّيٓ أَنَا۠ رَبُّكَ فَٱخۡلَعۡ نَعۡلَيۡكَ إِنَّكَ بِٱلۡوَادِ ٱلۡمُقَدَّسِ طُوٗى ١٢

Innī ana rabbuka fakhla' na'layka innaka bil-wādil-muqaddasi tuwā

"Lalle ne, Nĩ ne Ubangijnka, sai ka ɗẽbe takalmanka1 Lalle ne kanã a rãfin nan abin tsarkakẽwa, ¦uwa."

Bayanan ƙasa

1 An ce wa Mũsã ya ɗebe takalmansa dõmin sunã da najasa kõ kuwa sũ kansu najasa ne dõmin ya shiga wuri mai tsarki wanda ake kira Ɗuwa a cikin sahãrar Sina'i a tsakãnin Masar da Madyana.".