إِذۡ عُرِضَ عَلَيۡهِ بِٱلۡعَشِيِّ ٱلصَّٰفِنَٰتُ ٱلۡجِيَادُ ٣١
Idh 'urida 'alayhi bil-'ashiyyis-sāfinātul-jiyād
A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, 1a lõkacin maraice.
Bayanan ƙasa
1 Shĩ ne dõki mai tsayuwa a kan ƙafãfu uku. Wannan yanã nũna asalinsa mai kyau ne.