Rabbi inni lima anzalta

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

فَسَقَىٰ لَهُمَا ثُمَّ تَوَلَّىٰٓ إِلَى ٱلظِّلِّ فَقَالَ رَبِّ إِنِّي لِمَآ أَنزَلۡتَ إِلَيَّ مِنۡ خَيۡرٖ فَقِيرٞ ٢٤

Fasaqā lahumā thumma tawallā ilaz-zilli faqāla rabbi innī limā anzalta ilayya min khayrin faqīr

Sai ya shãyar musu, sa'an nan kuma ya jũya zuwa ga inuwa, sa'an nan ya ce: "Yã Ubangijĩna! Lalle ne, ga abin da Ka saukar zuwa gare ni na alhẽri ni mai bukãta ne."

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Al-Qasas gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Rabbi inni lima anzalta take a cikin Alƙur'ani?

Rabbi inni lima anzalta tana cikin Surat Al-Qasas, 28:24.