وَقَالَ قَرِينُهُۥ هَٰذَا مَا لَدَيَّ عَتِيدٌ ٢٣
Waqāla qarīnuhū hādhā mā ladayya 'atīd
Kuma abõkin haɗinsa1 ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce."
Bayanan ƙasa
1 Malã'ika mai rubũtun aikinsa. Bã ya rabuwa da shi sai a hãlãye uku, wurin jimã'i da salga da wanka. Malã'ikan da aka haɗa shi da shi dõmin ya rubũta ayyukansa.