وَأُتۡبِعُواْ فِي هَٰذِهِۦ لَعۡنَةٗ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ بِئۡسَ ٱلرِّفۡدُ ٱلۡمَرۡفُودُ ٩٩
Wa utbi'ū fī hādhihī la'natan wayawmal-qiyāmati bi sar-rifdul-marfūd
Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar1 da ake yi musu.
Bayanan ƙasa
1 Kyautar la'ana ita ce wadda ake la'antar su da ita a dũniya da Lãhira.