Surat Hud, aya ta 84

11:84

۞ وَإِلَىٰ مَدۡيَنَ أَخَاهُمۡ شُعَيۡبٗاۚ قَالَ يَٰقَوۡمِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥۖ وَلَا تَنقُصُواْ ٱلۡمِكۡيَالَ وَٱلۡمِيزَانَۖ إِنِّيٓ أَرَىٰكُم بِخَيۡرٖ وَإِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٖ مُّحِيطٖ ٨٤

Wa ilā madyana akhāhum shu'ayban qāla yāqawmi'budullāha mā lakum min ilāhin ghayruhū walā tanqusul-mikyāla wal-mīzāna innī arākum bikhayrin wa innī akhāfu 'alaykum 'adhāba yawmim muhīt

Kuma zuwa ga Madyana (Mun aika) ɗan'uwansu1 Shu'aibu. Ya ce: "Ya Mutãnena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautãwa fãce shi kuma kada ku rage mũdu da sikẽli. Lalle nĩ, inã ganin ku da wadãta2. Kuma lalle inã ji muku tsõron azãbar yini mai kẽwayẽwa."

Bayanan ƙasa

1 Lãrabãwa ne, sunã zaune a tsakãnin Hijaz da Shãm.

2 Inã ganin ku a cikin wadãta; bã ku da bukãtar rage wa mutãne kãyansu. Sabõda haka ku yi adalci ga mutãne wajen ciniki ya fi muku alheri daga dũkiyar haram mai ƙãrewa kõme yawanta.