Surat Az-Zukhruf, aya ta 27

43:27

إِلَّا ٱلَّذِي فَطَرَنِي فَإِنَّهُۥ سَيَهۡدِينِ ٢٧

Illal-ladhī fataranī fa innahū sayahdīn

"Fãce wannan 1da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni."

Bayanan ƙasa

1 Bã ni bauta wa gumãka, amma inã bautawa Allah wanda Ya ƙãgi halittata.