وَإِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ ١٤
Wa innā ilā rabbinā lamunqalibūn
"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu1 jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
Bayanan ƙasa
1 Ku yi dalĩli da hõrewar abin hawa gare ku zuwa ga tabbatar tãshinku dõmin hisãbin Ƙiyãma, dõmin ku bi umurninsa a dũniya, kuma ku bar al'adunku.