Surat At-Tur, aya ta 39

52:39

أَمۡ لَهُ ٱلۡبَنَٰتُ وَلَكُمُ ٱلۡبَنُونَ ٣٩

Am lahul-banātu walakumul-banūn

Shin, Yanã da1 'ya'ya mãtã ne kuma kũ, kunã da ɗiya maza ne?

Bayanan ƙasa

1 Waɗansu Lãrãbawa sunãkiran Malã'ika 'ya'yan Allah mãtã, sunã kuma bauta musu dõmin su cece su daga Allah, suna yin gumãka da sũnansu.