وَمِنۡهُمُ ٱلَّذِينَ يُؤۡذُونَ ٱلنَّبِيَّ وَيَقُولُونَ هُوَ أُذُنٞۚ قُلۡ أُذُنُ خَيۡرٖ لَّكُمۡ يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَيُؤۡمِنُ لِلۡمُؤۡمِنِينَ وَرَحۡمَةٞ لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنكُمۡۚ وَٱلَّذِينَ يُؤۡذُونَ رَسُولَ ٱللَّهِ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ٦١
Waminhumul-ladhīna yu'dhūnan-nabiyya wayaqūlūna huwa udhunun qul udhunu khayril lakum yu'minu billāhi wayu'minu lil-mu'minīna warahmatul lilladhīna āmanū minkum walladhīna yu'dhūna rasūlallāhi lahum 'adhābun alīm
Kuma daga cikinsu akwai waɗanda suke cũtar Annabi, kuma sunã cẽwa "Shi kunne1 ne." Ka ce: "Kunnen alhẽri gare ku, Yanã ĩmãni da Allah, kuma Yanã yarda da mũminai, kuma rahama ne ga waɗanda suka yi ĩmãni daga gare ku."Kuma waɗanda suke cũtar Manzon Allah sunã da Azãba mai raɗaɗi.
Bayanan ƙasa
1 Shi kunne ne, ma'anarsa, kome ka gaya masa Yanã gaskatawa, watau wai ba shi da wãyon gãne gaskiyã da ƙaryã. Sabõda haka Allah Ya ce: Kunnen alheri, watau ya san gaskiya kuma yana gaskata ta, kuma ya san ƙarya, ba ya aiki da ita.