Surat At-Tawbah, aya ta 123

9:123

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ قَٰتِلُواْ ٱلَّذِينَ يَلُونَكُم مِّنَ ٱلۡكُفَّارِ وَلۡيَجِدُواْ فِيكُمۡ غِلۡظَةٗۚ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُتَّقِينَ ١٢٣

Yā'ayyuhal-ladhīna āmanū qātilul-ladhīna yalūnakum minal-kuffāri walyajidū fīkum ghilzatan wa'lamū annallāha ma'al-muttaqīn

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yãƙi waɗanda suke kusantar1 ku daga kãfirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cẽwa Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa.

Bayanan ƙasa

1 Bayãnin yadda ake yin yãƙi ne; bã a fãɗa wa dukkan maƙiyã gabã ɗaya, na kusa da na nesa. Sai an fara da na kusa tukuna sa' nan nan a dinga fãɗaɗãwa.