Surat At-Tawbah, aya ta 102

9:102

وَءَاخَرُونَ ٱعۡتَرَفُواْ بِذُنُوبِهِمۡ خَلَطُواْ عَمَلٗا صَٰلِحٗا وَءَاخَرَ سَيِّئًا عَسَى ٱللَّهُ أَن يَتُوبَ عَلَيۡهِمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورٞ رَّحِيمٌ ١٠٢

Wa ākharūna'tarafū bidhunūbihim khalatū 'amalan sālihan wa ākhara sayyi'an 'asallāhu an yatūba 'alayhim innallāha ghafūrur rahīm

Kuma da waɗansu, sun yi furuci1 da laifinsu, sun haɗa aiki na ƙwarai da wani mummuna. Akwai tsammãnin Allah Ya karɓi tũba a kansu. Lallai Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai.

Bayanan ƙasa

1 Wata ƙungiya wadda ta yi munãfunci, tã ƙi fitã zuwa yãƙi amma kuma suka ga sun yi laifi suka yi iƙirãri da cewa, "Sun yi laifi," sa'an nan suka tũba, Allah Ya karɓi tũbarsu.