Surat At-Takwir, aya ta 4

81:4

وَإِذَا ٱلۡعِشَارُ عُطِّلَتۡ ٤

Wa idhal-'ishāru 'uttilat

Kuma idan rãƙuma mãsu cikunna1 aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.

Bayanan ƙasa

1 Rãƙuma mãsu ciki ɗan wata gõma.