Surat At-Taghabun, aya ta 15

64:15

إِنَّمَآ أَمۡوَٰلُكُمۡ وَأَوۡلَٰدُكُمۡ فِتۡنَةٞۚ وَٱللَّهُ عِندَهُۥٓ أَجۡرٌ عَظِيمٞ ١٥

Innamā amwālukum wa awlādukum fitnatun wallāhu 'indahū ajrun 'azīm

Dũkiyõyinku da ɗiyanku fitina1 ɗai ne. Kuma Allah, a wurin Sa akwai wani sakamako mai girma.

Bayanan ƙasa

1 Fitina, ita ce duk abin da zai cũci mutum ta hanyar da yake amincewa, cũtar ta dũniya ce kõ ta Lãhira. Cũtar Lãhira ta fi tsanani sabõda girman hasãrar da ke a cikinta.