Surat Ash-Shu'ara, aya ta 94

26:94

فَكُبۡكِبُواْ فِيهَا هُمۡ وَٱلۡغَاوُۥنَ ٩٤

Fakubkibū fīhā hum wal-ghāwūn

Sai aka kikkife su1 a cikinta, su da halakakkun.

Bayanan ƙasa

1 Gumãkan, sũ da halakakku mabiyansu. Dukkan mai ɓatarda wani shĩ ne gunki ga mai bin sa halakakke.