وَٱجۡعَل لِّي لِسَانَ صِدۡقٖ فِي ٱلۡأٓخِرِينَ ٨٤
Waj'al lī lisāna sidqin fil-ākhirīn
"Kuma Ka sanya mini harshen gaskiya1 a cikin mutãnen ƙarshe."
Bayanan ƙasa
1 Harshen gaskiya shĩ ne yabõ mai kyau. Mutãnen ƙarshe sũ ne Musulmi al'ummar Annabi Muhammadu, mãsu shaida ga annabawa da iyar da manzanci