Surat Ash-Shu'ara, aya ta 224

26:224

وَٱلشُّعَرَآءُ يَتَّبِعُهُمُ ٱلۡغَاوُۥنَ ٢٢٤

Wash-shu'arā'u yattabi'uhumul-ghāwūn

Kuma mawãƙa1 halakakku ne ke bin su.

Bayanan ƙasa

1 Siffõfin mawãƙa sun nũna cewa Annabi Muhammadu bã mawãƙi ba ne, dõmin bã shi da ɗaya daga cikin siffõfin mawãƙa. Kuma mabiyansa ba halakakku ba ne.