Surat Ash-Shu'ara, aya ta 207

26:207

مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يُمَتَّعُونَ ٢٠٧

Mā aghnā 'anhum mā kānū yumatta'ūn

Abin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare1 su.

Bayanan ƙasa

1 Dã an bã su lõkaci mai tsawo sunã jin dãɗi da rãyuwar dũniya a cikinsa, to, rãnar da mutuwa kõ azãbar Allah ta je gare su, wannan lõkacin bã zai tunkuɗe mutuwar kõ azabar ba daga gare su.