Surat Ash-Shu'ara, aya ta 193

26:193

نَزَلَ بِهِ ٱلرُّوحُ ٱلۡأَمِينُ ١٩٣

Nazala bihir-rūhul-amīn

Rũhi1 amintacce ne ya sauka da shi.

Bayanan ƙasa

1 Rũhul Ƙudus, shi ne Jibirĩl, amincin Allah ya tabbata a gare shi.