Surat Ash-Shu'ara, aya ta 161

26:161

إِذۡ قَالَ لَهُمۡ أَخُوهُمۡ لُوطٌ أَلَا تَتَّقُونَ ١٦١

Idh qāla lahum akhūhum lūtun alā tattaqūn

A lõkacin da ɗan'uwansu,1 Lũɗu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?"

Bayanan ƙasa

1 Lũɗu ɗan'uwansu ne na zaman gari da aure kawai. Asalinsa ɗan baffan Ibrãhĩm ne, sun tãso daga gabas, ƙasar Bãbila suka yi hijira, har ibrahĩm ya sauka Habrũna a ƙasar Shãm, Lũɗu kuwa ya sauka a sadũm da alƙaryunta.