وَزُرُوعٖ وَنَخۡلٖ طَلۡعُهَا هَضِيمٞ ١٤٨
Wazurū'in wanakhlin tal'uhā hadīm
"Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi1 mãsu narkẽwa a ciki?"
Bayanan ƙasa
1 Hirtsi shi ne 'ya'yan itãce sãbabbi tun ba su nuna ba. Wãtau hirtsin gonakinsu idan an ci shi narkewã ya ke yi a cikin ciki, balle kuma 'ya'yan itãce nunannu.