Surat Ash-Shu'ara, aya ta 133

26:133

أَمَدَّكُم بِأَنۡعَٰمٖ وَبَنِينَ ١٣٣

Amaddakum bi an'āmin wabanīn

"Ya taimake ku da dabbõbin ni'ima da ɗiya."