Surat Ar-Rahman, aya ta 31

55:31

سَنَفۡرُغُ لَكُمۡ أَيُّهَ ٱلثَّقَلَانِ ٣١

Sanafrughu lakum ayyuhath-thaqalān

Zã mu ɗauki lõkaci sabõda ku, yã kũ 1mãsu nauyin halitta biyu!

Bayanan ƙasa

1 Mutãne da aljannu.